Saurari premier Radio
29.9 C
Kano
Saturday, June 15, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiDa Dumi-dumiNa kafa gwamiti da zamu biya dukkanin yan fansho dake jihar Kano...

Na kafa gwamiti da zamu biya dukkanin yan fansho dake jihar Kano hakkinsu

Date:

Gwannan jihar Kano ya kafa gwamiti da zamu biya dukkanin yan fansho dake jihar Kano hakkinsu
Baya ga haka gwamnan na Kano Injiniga Abba Kabir Yusuf yace za’a gyara gadojin sama guda uku waɗanda ke taimakawa ɗalibai shiga makarantun su.

Gadojin sun hada da na ƙofar shiga tsohuwar jami’ar Bayero dake nan Kano, da ta bakin ƙofar shiga Kwalejin shari’a ta Malam Aminu Kano, hadi da gadar da ke ƙofar shiga Sa’adatu Rimi.

Latest stories

Related stories