Saurari premier Radio
39.9 C
Kano
Wednesday, April 10, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiSarkin Rano ya dakatar da hakimin T/W/Kadai

Sarkin Rano ya dakatar da hakimin T/W/Kadai

Date:

Mukhtar Yahya Usman

Mai Martaba Sarkin Rano Alhaji Kabiru Muhammad Inuwa ya dakatar da hakimin Tudun Wada, Dan Kadan Rano Alhaji Muhammad Ibrahim Dan Kadai.

 

Wanann na kunshe cikin wata sanarwa da sakataren masarautar Malam Sani Haruna ya fitar ranar Asabar.

 

Sanarwar ta ce an dakatar da hakimin ne saboda rashim biyayya ga masarautar da kuma yin kama karya a sha’anin mulkinsa.

 

Sanarwar ta ce dakatarwar ta fara aiki ne nan take.

 

Haka kuma masarautar ta warware wasu nade-nade da ya yi ba tare da sanarwa da sarkin ba.

 

A cewar sakataren ko Kadan bai nemi sahalewar sarkin na Rano ba kafin ya aiwatar da nade-naden nasa.

Latest stories

Gov. Yusuf Clashes with Ganduje over Governance Failure Accusations

Karibu Abdulhamid Kano State Governor, Alhaji Abba Kabir Yusuf, and...

Related stories