Sarauta

Yau shekaru 13 da rasuwar Talban Bauchi Dr Ibrahim Tahir

Muhammad Bello Dabai   A duk rana mai kamar ta yau, wato 8 ga watan Disambar kowacce shekara, jimamin rashin Talban Bauchi, Dr Ibrahim Tahir, na...

Wanene marigayi MK Ahmad?

Da safiyar Asabar din da ta gabata ce, aka wayi gari da labarin rasuwar Alhaji MK Ahmad, wanda ya cika a asibitin koyarwa na...

Dr Mansur Mukhtar Adnan ya zama sabon sarkin Ban Kano

Da safiyar ranar juma'ar nan 28 ga Oktoban Shekarar 2022 aka nada Dr Mansur Mukhtar Adnan a matsayin sabon Sarkin Ban Kano na Tara...

Mutuwar sarauniyar Ingila babban rashi ne ga Duniya-Sarkin Kano

Mukhtar Yahya Usman   Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya bayyana mutuwar sarauniyar Ingila Elizabeth II a matsayin babban rashi ga Duniya.   Sarkin ya...

Ayi Yakin Neman Zabe Cikin Lumana- Sarkin Bichi

ABDURRASHID HUSSAIN Mai Martaba Sarki Bichi Alh. Nasir Ado Bayero yayi kira ga yan takarkaru a zabe mai zuwa da su yi yakin neman zabe...

Sarkin Rano ya dakatar da hakimin T/W/Kadai

Mukhtar Yahya Usman Mai Martaba Sarkin Rano Alhaji Kabiru Muhammad Inuwa ya dakatar da hakimin Tudun Wada, Dan Kadan Rano Alhaji Muhammad Ibrahim Dan Kadai.   Wanann...

Na zama butulu idan na yi bakin cikin cire ni daga sarki-Sunusi II

Mukhtar Yahya Usman Sarkin Kano na 14 Malam Muhammadu Sunusi II ya ce ya zama butulu indai ya nuna bacinsa so da nasani don ...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img