Saurari premier Radio
40.5 C
Kano
Sunday, May 19, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiWasanniReal Madrid zata kece raini da Liverpool a Champion League

Real Madrid zata kece raini da Liverpool a Champion League

Date:

A wannan rana ta Litinin 7 ga Nuwambar 2022 aka gudanar da rabon bikin jadawalin zagaye na kungiyoyi 16 a gasar cin kofin zakarun turai Champion League.

 

Rabon jadawalin ya gudana a wannan rana ta Litinin a birnin Nyon na kasar Switzerland.

 

Inda kungiyo daban-daban zasu fafata tsakaninsu.

 

RB Leipzig zata kece raini da Manchester City

 

Club Brugge da Benfica

 

Liverpool da Real Madrid

 

AC Milan da Tottenham

 

Eintracht Frankfurt da Napoli

 

Borrusia Dortmund da Chelsea

 

Bayern Munich da PSG

 

Inter Milan da FC Porto

 

Ana saran wasannin zasu ci gaba da gudana bayan kammala gasar cin kofin duniya da zata gudana a kasar Qatar a karshen Shekarar da muke ciki.

Latest stories

Atiku yace lokaci ya yi da za a yanke shawarar ko zai kara tsayawa takarar shugaban kasa

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, yace magoya bayan...

Related stories

Kano Pillars ta dakatar da mai horas da ƴan wasanta nan take.

Hukumar gudanarwar kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta...

NPFL: Gwamnatin Kano ta bawa Kano Pillars wasa Uku domin ta yi Nasara

Gwamnatin Jihar Kano ta bawa kungiyar Kwallon kafa ta...