Saurari premier Radio
37.5 C
Kano
Tuesday, June 25, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiKwalejin fasaha ta Kano ta kara wadin rijistar dalibai na bana

Kwalejin fasaha ta Kano ta kara wadin rijistar dalibai na bana

Date:

Hukumar gudanarwar kwalejin fasaha ta jihar Kano ta amince da tsawaita lokacin rufe biyan kudin makaranta daga ranar Juma’a 15 ga watan Aprilu da muke ciki zuwa ranar Litinin 18 ga watan.

An fara sayar da Form din shiga makarantun kimiyya da fasaha na jihar Kano na zangon bana

Wannan na kunshe ne cikin wata sanarwa da mai magana da yawun kwalejin Auwal Isma’il Bagwai ya fitar a Alhamis din nan.

Sanarwar ta ce kara wa’adin zai baiwa dalibai damar biyan kudin makaranta kafin fara jarabawar zangon karatu a ranar 19 ga wannan watan.

Haka zalika sanarwar ta umarci daliban da su tuntubi hukumar makarantar domin karin bayani.

Latest stories

Makiyaya sunyi watsi da dokar kafa hukumar kiwo ta ƙasa.

Makiyaya a kasar nan sun yi watsi da kudirin...

Za’a iya shafe shekaru kafin kawo ƙarshen ƴan bindiga”- Sarkin Musulmi.

Mai Alfarma Sarkin Muslmi, Sultan Sa’ad Abubakar III, ya...

Related stories