Saurari premier Radio
26.4 C
Kano
Tuesday, July 23, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiAn fara sayar da Form din shiga makarantun kimiyya da fasaha na jihar...

An fara sayar da Form din shiga makarantun kimiyya da fasaha na jihar Kano na zangon bana

Date:

Hukumar makarantun kimiya da fasaha na jihar Kano (Science and technical schools board) ta fara sayar da katin shiga makarantun da ke karkashin hukumar.

Wannan na kunshe ne cikin wata sanarwa da magatakardar hukumar Ado Kassim ya fitar.

Ya ce Hukumar ta fara sayar da scratch card a ranar Litinin 4th April 2022 a inda za’a rufe sayarawa a ranar Juma’a 15th April 2022 akan kudi naira dubu biyu (N2000)

Ya kara da cewa ga masu sha’awar siyan scratch card, sai suje suje hukumar tareda wadannan abubuwa na dalibi kamar haka:

Indigene form

Birth certificate

Passport photo

Ya ce hukumar zata bada Allocation Slip wanda za’aje bankin Polaris domin biyan Naira Dubu Biyu (N2000) sannan a dawo da shaidar biyan izuwa bangaren biyan kudi na hukumar domin karbar katin (Scratch card).

Buhari ya karawa malaman makaranta wa’adin ritaya

Bayannan sai a ziyarci shagon Internet (internet café) domin yin rijista.

Latest stories

246943801721751646

246943801721751646

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA AMURKA.

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA...

Related stories

246943801721751646

246943801721751646

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA AMURKA.

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA...