Saurari premier Radio
36 C
Kano
Tuesday, June 25, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiDa Dumi-dumiKungiyoyin kwadago za su tsunduma sabon yajin aiki

Kungiyoyin kwadago za su tsunduma sabon yajin aiki

Date:

Kungiyoyin kwadago na NLC da TUC zasu tsunduma yajin aiki bayan da suka baiwa gwamnatin kwanaki 14 da zasu fara, kuma wa’adin zai fara daga gobe 9 ga wata Fabarairu.

Sun zargi gwamnatin tarayyar da rashin aiwatar da yarjejeniya 16 da aka kulla tsakaninsu da gwamnatin tarayya.

Shugabannin kungiyoyin NLC da TUC sun bayyana damuwarsu da cewa, duk da kokarin da kungiyoyin kwadago ke yi na inganta zaman lafiya a ma’aikatu, ga dukkan alamu gwamnati ba ta damu da wahalhalun da al’umma suke ciki ba.

Kungiyar NLC da TUC sun ce da Zarar wa’adin ya cika nan da kwanaki 14 zasu tsunduma yajin aiki.

Latest stories

Za’a iya shafe shekaru kafin kawo ƙarshen ƴan bindiga”- Sarkin Musulmi.

Mai Alfarma Sarkin Muslmi, Sultan Sa’ad Abubakar III, ya...

Gwamnatin Sokoto tayi martani ga mataimakin shugaban ƙasa.

Gwamnatin Sakkwato ta yi martani ga Mataimakin Shugaban Kasa...

Related stories