
Aminu Abdullahi Ibrahim
A cewar rahoton, ana kuma samun sauye-sauye a dabarun amfani da kananan jiragen ruwa wajen gano wuraren da ake son kai wa hari.
Mashigar Hormuz na da matukar muhimmanci ga kasuwancin duniya saboda yawan man fetur da iskar gas da ke wucewa ta cikinta.
Duk wani tsanani a wannan yankin na iya shafar farashin makamashi da jigilar kayayyaki a duniya.
