Saurari premier Radio
26.9 C
Kano
Friday, February 23, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiGobara ta tashi a shelkwatar yan Sandan Kano

Gobara ta tashi a shelkwatar yan Sandan Kano

Date:

Gobara ta tashi a shelkwatar yan Sanda dake Bompai a safiyar yau Asabar.

 

Rahotanni sun nuna cewa gobarar ta tashi ne a saman bene kafin ta yadu zuwa sauran ofisoshin, amma banda ofishin kwamishinan ‘yan sandan jihar, Mamman Dauda.

 

Wata majiya ta shaidawa Premier Radio cewar babu wanda ya rasa ranshi sanadiyar gobarar.

Latest stories

Related stories