Saurari premier Radio
29.3 C
Kano
Sunday, September 22, 2024
Saurari Premier Radio

Ibrahim Abdullahi

spot_img

Daga Yanzu Gwamnatocin Jihohi Ne Za Su Koma Kayyade Farashin Kujerar Hajji Ga Maniyyata – NAHCON

Hukumar kula da aikin hajji ta Kasa NAHCON ta ce daga yanzu gwamnatocin jihohi ne za su koma kayyade farashin kujerar hajji ga maniyyata. Yayin...

Hukumar Tace Fina-Finai Ta Jihar Kano Ta Fara Shirin Daukar Matakin Doka Kan Masu Reye-Raye A Tikto, Facebook Da Youtube.

Hukumar tace fina-finai da dab’i ta jihar Kano, ta magantu kan korafin da al’umma ke yi dangane da yadda wasu ke amfani da...

Gwamnatin Tarayya Za Ta Sanya Jami’oin kasashen Niger, Uganda da Kenya Cikin Wadanda Za Ta Daina Tantance Karatunsu na Digirinsu

Gwamnatin tarayya ta ce za ta sanya karatun digirin jami’oin kasahen Uganda, Kenya, Niger da wasu kasashen, cikin wadanda za ta dakatar da tantance...

AFCON: Alhassan Yusuf ya maye gurbin Ndidi a Super Eagles

Ahmad Hamisu Gwale Dan wasan tsakiya na kungiyar kwallon kafa ta Royal Antwerp Alhassan Yusuf, ya shiga jerin yan wasan da zasu bugawa Super Eagles...

Iyayen Yaran Da Aka Sace A Jihar Kano, Sun Bukaci A Kafa Hukumar Dawo Musu Da Yayan Nasu

Kungiyar iyayen yaran da aka sace a jihar Kano, ta bukaci gwamnati ta kafa hukumar bincikowa da dawo da yaransu da aka sace aka...

Wata Bakwai Gwamnatin Kano Ba Ta Biya Wasu Ma’aikatan Hukumar Hisbah Alawus Dinsu Ba

Wasu ma’aikatan hukumar Hisba ta jihar Kano, suka koka kan kin biyansu alawus-alawus dinsu na tsawon watanni bakwai. Ma’aiktan Hisbar da ke aiki a...

Gwamnatin Kano Za Ta Fara Bai wa Ma’aikatan Jihar Da Na Kananan Hukumomi Alawus Din Naira Dubu 20

Gwamnatin jihar Kano za ta fara bai wa ma'aikatan jihar da na kananan hukumomi alawus din Naira dubu 20 kari kan albashinsu. Gwamna Abba Kabir...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img