Saurari premier Radio
25.3 C
Kano
Sunday, September 22, 2024
Saurari Premier Radio

Ibrahim Abdullahi

spot_img

Kungiyar Sanatocin Arewa Ta Sha Alwashin Bibiyar Hakkokin Yankin Da Ake Kokarin Karkatar Wa

Kungiyar sanatocin Arewa ta sha alwashin bibiyar hakkokin yankin na Arewa da ake kokarin karkatar wa. Wata sanarwa da kakakin kungiyar kuma sanatan Kano...

Majalisar Koli Kan Shari’ar Musulunci Ta Bukaci Shugaba Tinubu Ya Magance Matsin Tattalin Arziki

Majalisar koli kan shari'a ta kasa, ta gana da shugaba Bola Ahmed Tinubu, inda ta tattauna da shi game da al'amuran da suka shafi...

Hukumar NDLEA Ta Kaddamar Da Sabon Shirin Yaki Da Miyagun Kwayoyi Na “OPERATION HANA MAYE’’ A Jihar Kano

Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA reshen jihar Kano, ta kaddamar da wani sabon shiri mai suna “OPERATION HANA MAYE”...

Bincike: Alummar Gainawa na fama da tsananin duhu sanadiyar rashin wutar lantarki

Yayin da alummar kwaryar birnin kano ke raba dare a waje suna tafiyar da alamuransu ba tare da fargabar na, tituna na walwali da...

Akwai yiwuwar bunkasar tattalin arzikin Nijeriya a 2024-Bankin Duniya

Bankin Duniya ya ce akwai yiwuwar bunkasar tattalin arzikin Nijeriya a shekarar 2024 da muke ciki, inda zai karu da kashi 3.3 a wannan...

Yan Gwagwarmayar a fadin duniya za suyi taron nuna alhini kan kisan kiyashin da ake yiwa Falasdinawa

A yau Asabar ne yan gwagwarmaya da neman yanci daga sassan duniya gaba daya suka shirya gabatar da wani taron nuna alhininsu ga kisan...

Kwankwaso, Atiku da Obi Na Tattaunawa Domin Kafa Sabuwar Jam’iyyar MAJA, Don Tinkarar zaben 2027

Masanin siyasar nan, Farfesa Part Utomi, ya ce ana tattaunawa tsakanin manyan yan takarar shugaban kasa a zaben 2023 wato Atiku Abubakar na...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img