Saurari premier Radio
23.9 C
Kano
Monday, September 23, 2024
Saurari Premier Radio

Ibrahim Abdullahi

spot_img

Majalisar Dokokin Kano Ta Amince Da Sauya Sunan Karamar Hukumar Kunci zuwa Ghari.

Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da sauya sunan karamar hukumar Kunci zuwa Ghari. Tabbacin hakan na kunshe ne cikin wata takarda da majalisar ta...

Ma’aikan Da Gwamnatin Kano Ta Dakatar Sun Fara Samun Albashi Bayan Mayar Da Su Bakin Aiki.

Wasu daga cikin ma’aikan da gwamnatin Kano ta dakatar sun fara samun albashi bayan mayar da su bakin aiki. Gwamnatin Kanon dai ta dakatar da...

Farashin Albasa Ba Zai Sauka Ba A Wannan Shekarar – Manoma

Manoman albasa a jihar Kano sun ce farashin albasa ba zai yi saukar da ake tunani ba a bana duba da tsadar man fetur...

Gwamnatin Kano za ta yi bincike kan gobarar Sakatariyar Gwale

Gwamnatin jihar Kano ta ce za’a gudanar da tsatstsauran bincike akan musabbabin tashin gobara a sakatariyar karamar hukumar Gwale. Mataimakin gwamnan Kano Kwamared Aminu Abdussalam...

Gwamnatin Jihar Kano Ta Sanar Da Kammala Tsaface Shirin Tallafawa Ilimin Yaya Mata Na AGILE

Gwamnatin jihar Kano ta kammala tsaface shirin bunkasa ilimin yaya mata na AGILE domin yin dai-dai da tarbiyya da al'adun jihar. Ma'aikatar ilimi ta jihar...

Majalisar Dokokin Kano, Ta Gudanar Da Taron Jin Ra’ayoyin Al’umma Kan Kasafin Kudin 2024

Kungiyoyi masu zaman kansu da na cigaban al'umma sun bukaci gwamnati da majalisar dokokin jihar Kano su tabbata an aiwatar da muhimman ayyukan da...

Kotun Koli Ta Umarci A Ci gaba Da Tsare Jagoran Kafa Kasar Biafra, Bayan Ta Tabbatar Da Tuhumar Cin Amanar Kasa Da Ake Masa.

Kotun koli ta tabbatar da tuhumar cin amanar kasa da ake yi wa Shugaban Kungiyar masu fafutukar kasar Biafra, da ke neman ballewa da...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img