Saurari premier Radio
24.4 C
Kano
Monday, September 23, 2024
Saurari Premier Radio

Ibrahim Abdullahi

spot_img

National Para Games 2023:Gwamnatin Kano ta kasa cika mana alkawarin da ta dauka-Yan Wasan Para Games

Gwamnatin Kano ta gaza cika alkawarin biyan tawagar da suka wakilci Kano, a gasar guje-guje da tsalle-tsalle ta masu bukata tamusamman ta kasa...

Majalisa Ta Yi Sammacin Tsohon Ministan Jiragen Sama Hadi Sirika Kan Batun Jirgin Nigeria Air

Majalisar wakilai ta yi sammacin tsohon ministan jiragen sama Hadi Sirika kan inda aka kwana a batun jirgin Nigeria Air da tsohuwar gwamnatin...

Majalisar Wakilai Ta Bukaci Hukumar Sadarwa NCC Ta Tabbatar Layukan Sadarwa Sun Daina Daukarwa Al’umma Kudin Na Babu Gaira Babu Dalili

Majalisar wakilai ta bukaci hukumar sadarwa NCC ta tabbatar layukan sadarwa sun daina daukarwa al’umma kudin kira na babu gaira babu dalili. Majalisar ta ce...

Hukumar Kiyaye Afkuwar Hadura Ta Kasa Ta Baza Jami’ai 1539 Domin Yin Sintiri Yayin Bikin Kirsimeti Da Na Sabuwar Shekara

Hukumar kiyaye afkuwar hadura ta kasa reshen Kano, ta ce ta baza jami’anta dubu 1 da 500 da 39 domin yin aiki a...

Kungiyar Kwadago NLC Ta Bukaci Gwamnati Da CBN Su Gaggwata Kawo Karshen Karancin Takardun Kudi Na Naira

Kungiyar kwadago ta NLC ta bukaci gwamnatin tarayya da babban bankin kasa CBN, su yi gaggawar samar da mafita kan karancin takardun kudi na...

Gwamna Abba Kabir Ya Mika Wa Majalisa Sunan Farfesa Sani Lawan Malumfashi Domin Nada Shi Shugaban Hukumar Zabe Ta Jihar Kano

Majalisar dokokin Kano ta amincewa gwamna Abba Kabir Yusuf nada karin masu bashi shawara 10. Wannan ya biyo bayan wasikar da gwamnan ya aike gaban...

Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa Ya Sanar Da Daukar Matakin Hana Shoprite Ficewa Daga Kano

Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin, ya sanar da fara daukar matakai domin dakatar da babban shagon sayar da kayayyaki na Shoprite daga...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img