Saurari premier Radio
26.9 C
Kano
Friday, February 23, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiYazu-yanzu:Kotu ta umarci ASUU ta koma bakin aiki

Yazu-yanzu:Kotu ta umarci ASUU ta koma bakin aiki

Date:

Kotun Ma’aikata ta Kasa ta umarci kungiyar malaman jami’o’i ta janye yajin aikin da take yi.

 

mai shari’a Polycrp Hamman ya bayar da umarnin  a zaman kotun na ranar Laraba.

 

Mai shari’ar ya ce dole malaman makarantar su koma bakin aiki har zuwa lokacin da za a yanke hukunci kan shari’ar.

 

A farkon watan nan ne gwamnatin ta gurfanar da ASUU a gaban kotun kan yajin aikin da ta kwashe wata bakwai tana yi.

Latest stories

Related stories