24.9 C
Kano
Sunday, June 4, 2023
HomeLabarai‘Yan Boka Haram 25 da suka mika wuya ne suka mutu sanadiyar...

‘Yan Boka Haram 25 da suka mika wuya ne suka mutu sanadiyar Amai da Gudawa a Maiduguri

Date:

Related stories

Maniyyata 17,000 ne suka bar Najeriya zuwa kasa maitsarki-NAHCON

Bayan kwashe kwanaki bakwai da fara jigilar alhazan Najeriya...

Tubabbun ‘yan Boko Haram 25 ne suka mutu sakamakon barkewar amai da gudawa a sansaninsu da ke Maiduguri a jihar Borno.

 

Rahotanni sun bayyana cewa mutane bakwai ne suka fara mutuwa a ranar Talatar da ta gabata, sai kuma wasi 14 suka mutu a ranar Laraba.

 

Akwai mutane fiye da dubu daya a sansanin tubabbun ‘yan Boko Haram dake  karbar kulawar likitoci.

 

Wani jami’I a ma’aikatar lafiya ta jihar Borno da ya nemi a sakaye sunan sa ya tabbatar da faruwar lamarin.

 

Sai dai ya ce tubabbun ‘yan Boko Haram 11 ne cutar amai da gudawar ta kashe ba 20 ba.

Latest stories