33.9 C
Kano
Sunday, June 4, 2023
HomeLabaraiYanzu-Yanzu:Gobara ta tashi a ma'aikatar Kudi ta kasa

Yanzu-Yanzu:Gobara ta tashi a ma’aikatar Kudi ta kasa

Date:

Related stories

Maniyyata 17,000 ne suka bar Najeriya zuwa kasa maitsarki-NAHCON

Bayan kwashe kwanaki bakwai da fara jigilar alhazan Najeriya...

Da sanyin safiyar nan ne gobara ta tashi a ginin ma’aikatar Kudi ta kasa da ke birnin tarayya Abuja.

Jami’in hulda da jama’a na ma’aikatar Abraham Paul ya tabbatar da faruwar al’amarin a yau Laraba.

Paul ya ce a yanzu haka jami’an kashe gobara na kokarin yadda za su shawo kan wutar.

Cikken labarin na nan tafe…….

Latest stories