24.9 C
Kano
Sunday, June 4, 2023
HomeLabaraiYanzu-Yanzu: ASUU za ta tsunduma yajin aikin sai baba ta gani

Yanzu-Yanzu: ASUU za ta tsunduma yajin aikin sai baba ta gani

Date:

Related stories

Maniyyata 17,000 ne suka bar Najeriya zuwa kasa maitsarki-NAHCON

Bayan kwashe kwanaki bakwai da fara jigilar alhazan Najeriya...
Kungiyar Malaman jami’o’i ta kasa ASUU ta ce a gobe Litinin 9 ga Mayu za ta kawo karshen yajin aikin gargadin da ta kwahse watanni tana yi.

Haka kuma ku ta ce daga gobe litinin din za ta tsunduma yajin aikin Sai baba ta gani.

Wannan dai na kunshe cikin wata sanarwa da kungiyar ta wallafa a shafinta na twitter ranar Lahadi.

Kungiyar ta ce za ta tsunduma yajin aikin ne sakamakon yadda gwamnati ta yi shakulatun bangaro da su.

Latest stories