24.9 C
Kano
Sunday, June 4, 2023
HomeLabarai’Yan bindiga sun sako ragowar fasinjoji 23 na Jirgin Kasan Abuja-Kaduna

’Yan bindiga sun sako ragowar fasinjoji 23 na Jirgin Kasan Abuja-Kaduna

Date:

Related stories

Maniyyata 17,000 ne suka bar Najeriya zuwa kasa maitsarki-NAHCON

Bayan kwashe kwanaki bakwai da fara jigilar alhazan Najeriya...

An sake Sako  Fasinjojin da aka sace lokacin harin Jirgin Kasan Abuja-Kaduna, inda a wannan lokaci ‘yan bindigar suka sako ragowar fasinjoji 23 da ke suka rage a hannunsu.

Yan bindigar dai sun sako su ne a yammacin Larabar nan, inda aka mika fasinjojin ga Kwamitin Shugaban Kasa da Babban Hafsan Tsaro, Janar Lucky Irabor, ya kafa.

A ranar 28 ga watan Maris din wannan shekarar ne  ’yan bindiga suka kai wani  harin bom kan jirgin kasa wanda ke hanyarsa ta zuwa Kaduna daga Abuja inda suka yi awon gaba da

 

da ke hanyarsa ta zuwa Kaduna daga Abuja inda suka kashe akalla mutum tara, suka yi awon gaba da wasu kimanin 60.

Latest stories