Saurari premier Radio
31.9 C
Kano
Saturday, May 4, 2024
Saurari Premier Radio
HomeTagsKotu

Tag: kotu

spot_imgspot_img

Kotu a Jigawa ta yankewa yan fashi uku hukuncin kisa

Wata babbar kotu a garin Kaugama da ke jihar Jigawa ta yankewa wasu mutum uku hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan samun su da...

Har yanzu Ganduje ne gwamna – Gwamnatin Kano | Premier Radio | 31.03.2023

Muhammad Bello Dabai Gwamnatin Kano ta yi kira ga gwamna mai jiran gado, Abba Kabir Yusuf na NNPP, da ya tsahirta kan fitar da sanarwa...

Badakalar kwaya: Kotu ta yi watsi da bukatar Abba Kyari

Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta yi watsi da buƙatar da tsohon shugaban sashen tattara bayanan sirri na rundunar 'yan sandan Najeriya Abba...

‘Yan Shi’a sun gudanar da zanga-zangar adawa da umarnin kashe Abduljabbar Kabara

Wasu yan Shi’a sun gudanar da zanga-zanga a babban masallacin kasa da ke Abuja domin nuna adawa da hukuncin da aka zartarwarwa Abduljabbar Nasir...

Kotu a Kano ta yankewa Dan Hisbah hukuncin kisa

Mukhtar Yahya Usman Babbar kotun tarayya da ke Kano ta yankewa wani Dan Hisba Dayyabu Muhammad hukuncin kisa ta hanyar rataya kan kisan budurwarsa.   Mai shari'a...

Hukumar Kare Hakkin Mai Saye ta Kama Buhunan Alkama Sama da 600 a Kano

Umar Idris Shuaibu Hukumar kare hakkin mai saye da mai sayarwa ta jihar Kano ta kama wata Alkama sama da buhu dari shida wadda ake...

Rikicin gado: Iyalan Walin Daura na rigima a gaban kotu

Mukhtar Yahya Usman Iyalan Walin Daura Alhaji Sani Buhari Daura sun gurfanar da manyan yan uwansu a gaban kotu bisa zargin kartakar da wasu kadarorinsu...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img