Saurari premier Radio
39.9 C
Kano
Wednesday, April 10, 2024
Saurari Premier Radio
HomeTagsKotu

Tag: kotu

spot_imgspot_img

Ina zargi APC da kokarin amfani da kotuna wajen mayar da kasar nan kan tsarin jam’iyya daya – Atiku Abubakar

Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya zargi jam’iyyar APC da kokarin amfani da kotuna wajen mayar da kasar nan kan tsarin jam’iyya daya.Alhaji...

Tinubu ya soki yinkurin Atiku na shigar da sabbin shaidu gaban kotun koli

Kabiru Bello Tukur Shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu yace abinda Jamiyyar PDP da ɗan takarararta Atiku Abubakar ke kokarin yi na shigar da sabbin shaidu...

Kotu ta haramtawa Jami’an tsaro kama Ganduje

Kotu a nan Kano ta haramtawa jami’an tsaro kama tsohon gwamnan jihar Abdullahi Umar Ganduje.A ranar Alhamis ne hukumar yaki da cin hanci ta...

INEC zata gurfanar da masu laifin zabe 200 a gaban kotu

Hukumar zabe mai zaman kanta INEC zata gurfanar da mutane sama da 200 da aka kama bisa laifuka daban-daban na zabe a yayin babban...

“Baka ci zabe ba”-Martanin INEC ga AA | Premier Radio | 12.04.2023

Hukumar zaɓe Mai Zaman Kanta ta kasa INEC ta mayar da martani kan ɗan takarar shugaban ƙasa a jam'iyyar PDP Atiku Abubakar dangane da...

Kotu ta kama mutum 37 da laifin fataucin miyagun kwayoyi a Kano -NDLEA

Karibullah Abdulhamid NamadobiHukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa reshen jihar Kano NDLEA, ta ce ta samu nasarar kama wasu masu...

Majalisa: Kudirin haramtawa likitocin Najeriya aiki a waje | Premier Radio | 07.04.2023

Wani kudirin doka da zai hana likitocin Najeriya ficewa daga kasar har sai sun yi aikin tsawon shekaru 5 a cikin gida, ya tsallake...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img