Saurari premier Radio
37.5 C
Kano
Tuesday, June 25, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiSoyayya ta sanya matashi yunkurin hallaka kansa a Kano

Soyayya ta sanya matashi yunkurin hallaka kansa a Kano

Date:

Mukhtar Yahya Usman

Wani matashi Tijjani Abubakar ya yi yunkurin kashe kansa ta hanyar shan fiya-fiya bayan da budurwarsa ta ce ta daina sonshi.

Mtashin dan unguwar Gama PRP ya sha fiya fiyar ne ranar Talata da nufin ya kashe kansa don ya huce takaicin abinda budurwar tasa ta yi masa.

Sai dai an ceto rayuwar matashin kafin fiya-fiyar ta kai ga yi masa lahani a jinkinsa.

Cikakken labarin na nan tafe………….

Latest stories

Makiyaya sunyi watsi da dokar kafa hukumar kiwo ta ƙasa.

Makiyaya a kasar nan sun yi watsi da kudirin...

Za’a iya shafe shekaru kafin kawo ƙarshen ƴan bindiga”- Sarkin Musulmi.

Mai Alfarma Sarkin Muslmi, Sultan Sa’ad Abubakar III, ya...

Related stories