Masana harkokin siyasa da na tsaro, na bayyana hanzarinsu kan rahotan da wata jarida ta wallafa, cewar gwamnatin Kano na shirin kawo CP Kolo Yusuf a matsayin sabon kwamishina ‘yan sandan Kano.
Wannan dai ya janyo ce-ce kuce a jihar nan da ta kai har wasu kungiyoyi 15 sun yi taron maneman labarai kan jan hankalin babban sifeton yan sanda na kasa da kada ya amsa rokon gwamnan.
hakan ce ta sanya masana siyasa da al’amuran tsaro ke ci gaba da tofa albarkacin bakinsu kan lamari.
Ga rahotan Ahmad Hamisu Gwale.
