Saurari premier Radio
37.9 C
Kano
Thursday, April 25, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiKiwon LafiyaNMA-Karancin likitoci likata daya ke duba marasa lafiya 8,300 a Najeriya.

NMA-Karancin likitoci likata daya ke duba marasa lafiya 8,300 a Najeriya.

Date:

Sakamakon guduwa da likitocin kasar nan keyi zuwa kasashen turai a yanzu kwararrun likitoci 24,000 ke kula da al’ummar kasar nan fiye da miliyan 200.

Shugaban kungiyar, Dokta Ojinmah Uche ne ya bayyana hakan  a Abuja yayin wani taron tattaunawa kan matsalolin bangaren lafiya a kasar nan da yadda likitoci ke tafiya kasashen turai yin aiki.

Hadakar kungiyoyin kula da lafiya ne suka shirya taron tare da hadin gwiwar cibiyar kula da lafiyar yara da iyali.

Dukta Ojinmah yace cikin shekaru 8 ta karfi kwararrun likitoci da sukayi kaura zuwa kasar fiye da likitocin da kasar nan ta samar daga shekarar 1963 zuwa 2021.

 

Latest stories

Related stories