33.9 C
Kano
Sunday, June 4, 2023
HomeLabaraiGwamnatin KanoLauyoyi 20 za su baiwa Abba Kyari kariya a Kotu

Lauyoyi 20 za su baiwa Abba Kyari kariya a Kotu

Date:

Related stories

Maniyyata 17,000 ne suka bar Najeriya zuwa kasa maitsarki-NAHCON

Bayan kwashe kwanaki bakwai da fara jigilar alhazan Najeriya...

Wasu lauyoyi 20 sun nuna sha’awarsu ta ba Abba Kyari kariya a ƙarar da Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Najeriya, NDLEA, ta shigar da shi.

NDLEA dai tana zargin Abba Kyari, dakataccen Mataimakin Kwamishinan ‘Yan Sanda da hannu a cikin wata hadahadar hodar iblis.

Wani lauya, Musa Shafiu ne ya bayyana wa manema labarai haka a yau Laraba madadin sauran lauyoyin.

Musa ya ce tawagar lauyoyin ta ƙunshi lauyoyi masu muƙamin SAN har guda huɗu.

Ya ce sun yanke shawarar kare Abba Kyari ne sakamakon sadaukarwa da ya bayar a bangaren tsaro a faɗin ƙasar nan.

  • Tags
  • P

Latest stories