Saurari premier Radio
31.9 C
Kano
Wednesday, April 10, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiKwankwaso ya bude makarantar koyar da ilimin shugabanci a Kano

Kwankwaso ya bude makarantar koyar da ilimin shugabanci a Kano

Date:

Tsohon gwamnan Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya bude makarantar koyar da ilimin shugabanci, wadda ya gina a nan Kano.

 

Kwankwaso ya bude cibiyar ranar Asabar, a wani bangare na bikin cikarsa shekaru 66 da haihuwa.

 

A ranar juma’ar da tla gabata ma ya bude masallacin juma’a a gidansa dake Bompai a Kano.

 

Wannan dai na cikin al’adar Kwankwaso samar da wani abu da jam’a za su amfana a duk lokacin da yake bikin ranar haihuwa

Latest stories

Gov. Yusuf Clashes with Ganduje over Governance Failure Accusations

Karibu Abdulhamid Kano State Governor, Alhaji Abba Kabir Yusuf, and...

Related stories