Saurari premier Radio
25.9 C
Kano
Saturday, June 15, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiGwamnatin KanoKwamishinan ilimi na jihar Kano Umar Haruna Doguwa ne ya bayyana hakan...

Kwamishinan ilimi na jihar Kano Umar Haruna Doguwa ne ya bayyana hakan a cikin shirin BBC na ‘A Fada A Cika,’ da aka gudanar a Kano.

Date:

Kwamishinan ilimi na jihar Kano Umar Haruna Doguwa ne ya bayyana hakan a cikin shirin BBC na ‘A Fada A Cika,’ da aka gudanar a Kano.

Ya bayyana cewa, wani muhimmin al’amari na shirin nasu na sake fasalin ilimi shi ne gyaran ajujuwa 99 a duk shekara.

Bugu da kari, ya bayyana cewa Gwamna Abba Kabir Yusuf ya bada umarnin gina gidajen malamai a makarantun firamare dake fadin Kano.

Latest stories

Related stories