33.9 C
Kano
Sunday, June 4, 2023
HomeLabaraiKungiyar kwalejin ilimi ta janye yajin aikin da ta ke yi

Kungiyar kwalejin ilimi ta janye yajin aikin da ta ke yi

Date:

Related stories

Maniyyata 17,000 ne suka bar Najeriya zuwa kasa maitsarki-NAHCON

Bayan kwashe kwanaki bakwai da fara jigilar alhazan Najeriya...

Hafsat Bello Bahara

Kungiyar Kwalejojin ilimi ta kasa COEASU ta janye yajin aikin da ta kwashe watanni biyu tana yi.

Janye yajin aikin ya biyo bayan taron da kungiyar tayi na duba kan irin cigaba da aka samu a tsawon wata biyu da kungiyar tayi tana yajin aikin.

Shugaban kungiyar na kasa Smart Olugbeko ne ya sanar da hakan yayin jawabin bayan taro daya fitar.

Shima shugaban kungiyar reshen CAS dake nan Kano Malam Ali Adamu ya ce sun janye yajin aikin ne sakamakon biya musu bukatunsu.

Latest stories