31.9 C
Kano
Saturday, June 3, 2023
HomeLabaraiKungiyar IPMAN ta tsunduma yajin aiki

Kungiyar IPMAN ta tsunduma yajin aiki

Date:

Related stories

Maniyyata 17,000 ne suka bar Najeriya zuwa kasa maitsarki-NAHCON

Bayan kwashe kwanaki bakwai da fara jigilar alhazan Najeriya...

Mukhtar Yahya Usman

 

Kungiyar dillalan man fetur ta IPMAN yankin arewacin kasar nan ta tsunduma yajin aiki.

 

Kungiyar dai ta tsunduma yajin aikin ne bayan da ta zargin hukumomin da ke kula da safarar man fetur ta ruwa da na tudu da rike musu kudin dako na tsawo watanni 8.

 

A don hakan ne suka fara yajin aikin gargadi na kwanakin uku.

 

Kungiyar ta cikin kwanakin ukun nan ta dakatar da kai mai dukkanin jihohin arewacin kasar nan.

Latest stories