Saurari premier Radio
39.9 C
Kano
Wednesday, April 10, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiKotu ta bada umarnin kamo Dan Sarauniya

Kotu ta bada umarnin kamo Dan Sarauniya

Date:

Karibullah Abdulhamid Namadobi

Kotu ta keta belin da ta bayar na tsohon kwamishinan ayyuka na jihar Kano Injiniya Mu’azu Magaji Dansarauniya.

Kotu ta keta belin ne bisa abinda tace na gaza bayyanar tshohon kwamishinan da ake zargi da bata sunan gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje a gaban kotu.

Kotun tace Dansarauniya baije zaman kotu ba har sau 3, a shari’ar da ake masa.

Latest stories

Gov. Yusuf Clashes with Ganduje over Governance Failure Accusations

Karibu Abdulhamid Kano State Governor, Alhaji Abba Kabir Yusuf, and...

Related stories