Saurari premier Radio
24.9 C
Kano
Thursday, April 11, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiKamfanin Media Trust ya nada tsohon shugaban Premier Radio, Maude Gwadabe, a...

Kamfanin Media Trust ya nada tsohon shugaban Premier Radio, Maude Gwadabe, a matsayin mataimakin babban editan kamfanin

Date:

Kamfanin Media Trust mamalakin jaridar Daily Trust da Aminiya ya nada tsohon shugaban tashar Premier Radio, Dr. Maude Rabi’u Gwadabe, a matsayin sabon mataimakin babban editan kamfanin.

Sanarwar nadin ta fito ne daga bakin mai rikon mukamin shugaban kwamitin zartarwa na kamfanin, Ahmad Shekarau.

Kafin wanna nadi, Maude Gwadabe ne shugaban sashen hausa na Daily Trust, wanda aka fi sani da Aminiya, kuma shi ne shugaban gidan Radio Premier na farko a karshen shekarar 2021.

Kuma tsohon malamin aikin jarida ne a jami’ar Bayaro, haka kuma a baya yayi aiki da sashen hausa na BBC.

Latest stories

Gov. Yusuf Clashes with Ganduje over Governance Failure Accusations

Karibu Abdulhamid Kano State Governor, Alhaji Abba Kabir Yusuf, and...

Related stories