Saurari premier Radio
24.5 C
Kano
Sunday, September 8, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiGwamnatin KanoGwamnatin Kano ta rage kudin makaranta da kaso hamsin cikin dari

Gwamnatin Kano ta rage kudin makaranta da kaso hamsin cikin dari

Date:

Gwamnatin Kano ta rage kudin makaranta da kaso hamsin cikin dari, ga daliban dake karatu a makarantun gaba da sakandare mallakin gwamnatin jiha.

Kwamishinan ilimi mai zurfi Dakta Yusuf Ibrahim Kofar Mata, ya sanar da hakan yayin ganawa da manema labarai.

Latest stories

Mai magana da yawun Tinubu ya ajiye muƙaminsa

Mai bai wa shugaban kasa shawara na musamman kan...

Related stories

Mai magana da yawun Tinubu ya ajiye muƙaminsa

Mai bai wa shugaban kasa shawara na musamman kan...