Saurari premier Radio
23.5 C
Kano
Tuesday, July 23, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiMataimakiyar kwalejin shari'ah ta Aminu Kano wato legal barista Dija Isah Hashim...

Mataimakiyar kwalejin shari’ah ta Aminu Kano wato legal barista Dija Isah Hashim ta bukaci malamai su ringa jan daliban su a jiki, dan sanin matsalolin su domin magancewa

Date:

Mataimakiyar kwalejin shari’ah ta Aminu Kano wato legal barista Dija Isah Hashim ta bukaci malamai su ringa jan daliban su a jiki, dan sanin matsalolin su domin magancewa.

Barista Dijan ta bukaci hakan ne yayin Ƙaddamar da ginin shatale talen, autonomy square na makarantar da shugabannin kungiyar daliban law na shekarar 2015/2016 su ka fara na wannnan shekarar ta 2023 suka karasa. A kuma saka sunan barista Dijan.

Ta ce ta jan su a jiki ne ake gane me ye matsalar su sannan a san ta inda za a taimaka musu.

A wajan su daban daban tsohon shugaban kungiyar daliban na law na shekarar 2015/2016 kwamared Ahmad Bako da mai ci a yanzu kwamared Anas Hamza Abubakar bada tabbacin su ka yi na cigaba da taimaka dalibai da harkar ilmi a duk inda suka sami kan su.

Al’umma da dama ne suka hakarci bikin bude shatale talen.

Latest stories

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA AMURKA.

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA...

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP.

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP na bayyana cewa, An...

Related stories

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA AMURKA.

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA...

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP.

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP na bayyana cewa, An...