24.9 C
Kano
Sunday, June 4, 2023
HomeLabaraiGwamnatin KanoGanduje zai sauya jami'ar Wudil suna zuwa Aliko Dangote

Ganduje zai sauya jami’ar Wudil suna zuwa Aliko Dangote

Date:

Related stories

Maniyyata 17,000 ne suka bar Najeriya zuwa kasa maitsarki-NAHCON

Bayan kwashe kwanaki bakwai da fara jigilar alhazan Najeriya...

Aminu Abdullahi Ibrahim

Gwamna Ganduje, ya bukaci majalisar dokokin Kano ta amince da sauyawa jami’ar Wudil suna zuwa ‘Aliko Dangote University of Science And Technology’

Wannan na kunshe cikin takardar da gwamnan ya aikewa majalisar dokokin jihar Kano  a zamanta na Litinin din nan.

Idan za a iya tunawa dai tun a ranar 16 ga watan Mayun shekarar da muke ciki ne gwamnatin Kano ta amince da sauyawa jami’ar suna zuwa Aliko Dangode.

Gwamnatin ta sauyawa jami’ar suna ne bisa irin gudunmawar da Alhaji Aliko Dangote, ke baiwa ilimi a jihar nan da kasa baki daya.

Alhaji Aliko Dangote, dai shi ne bakar fata da ya fi kowanne kudi a duniya kuma na farko a nahiyae Afrika.

Latest stories