Saurari premier Radio
25.9 C
Kano
Saturday, June 15, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiDa Dumi-dumiFiye Da Falasdinawa 34,900 Aka Kashe Tare Da Jikkita 78,500 Tun Bayan...

Fiye Da Falasdinawa 34,900 Aka Kashe Tare Da Jikkita 78,500 Tun Bayan Da Isra’ila ta ƙaddamar Da Yaki a Gaza.

Date:

Fiye da Falasdinawa 34,900 ne aka kashe tare da jikkata 78,500 tun bayan da Isra’ila ta kaddamar da yakinta na soji a Gaza, in ji ma’aikatar lafiya ta Hamas a yankin.

A cikin sa’o’i 24 da suka gabata, an kashe mutum 60 tare da raunata 110 in ji ma’aikatar.

Sojojin Isra’ila sun fara wani gagarumin farmakin ramuwar gayya a Gaza bayan da aka kashe kimanin mutum 1,200 tare da yin garkuwa da wasu 252 a harin da Hamas ta kai kan Isra’ila a ranar 7 ga watan Oktoba.

Latest stories

Related stories