Saurari premier Radio
23.4 C
Kano
Sunday, September 8, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiDan takarar gwamnan jihar Kano na jam’iyyar APC, Dokta Nasiru Yusuf Gawuna...

Dan takarar gwamnan jihar Kano na jam’iyyar APC, Dokta Nasiru Yusuf Gawuna ya ce yana kyautata zaton shi ne zaiyi nasara

Date:

Yayin da ake dakon hukucin kotun daukaka kara a safiyar yau juma’a, dan takarar gwamnan jihar Kano a jam’iyyar APC, Dokta Nasiru Yusuf Gawuna, da kotun sauraron korafin zabe ta ayyana shi a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan Kano ya ce yana kyautata zaton shi ne zaiyi nasara

Gawuna yace a halin yanzu, zaton da alúmmar jihar Kano suke yi masa na kawo cigaba mai dorewa kuma tabbatacce, yafi bashi tsoro a kan shari’ar ma gaba dayanta da kuma hukuncin da za’a yanke.

Latest stories

Mai magana da yawun Tinubu ya ajiye muƙaminsa

Mai bai wa shugaban kasa shawara na musamman kan...

Related stories

Mai magana da yawun Tinubu ya ajiye muƙaminsa

Mai bai wa shugaban kasa shawara na musamman kan...