Labarai Tsaro CIVIL DEFENCE: Ku sanar da duk wani motsi da baku yarda dashi baAminu Abdullahi IbrahimJune 21, 2022 daga Aminu Abdullahi IbrahimJune 21, 202203 Rundunar tsaro ta Civil Defence reshen jihar Kano ta bukaci al’umma dasu sanarwa da hukumomi duk wani motsi da basu yarda dashi ba. Shugaban hukumar... Cigaba da karantawa
Labarai Tsaro Sojoji sun sake ceto daya daga cikin ‘yan matan ChikbokAminu Abdullahi IbrahimJune 15, 2022June 15, 2022 daga Aminu Abdullahi IbrahimJune 15, 2022June 15, 2022010 Rundunar sojin kasar nan ta ceto daya daga cikin ‘yan matan Chikbok. Rundunar sojin kasar nan a Talatar nan ta gano wata mai suna Mary... Cigaba da karantawa
Labarai Tsaro An sace uwa da ‘yarta yayin rabon tallafi a KadunaAminu Abdullahi IbrahimApril 24, 2022April 24, 2022 daga Aminu Abdullahi IbrahimApril 24, 2022April 24, 2022019 ‘Yan bindiga sun sace wata mata da ‘yarta yayin da suke rabon kayan tallafin azumin Ramadan ga mutanen kauye. ‘Yan bindigar sun sace Ramatu Abarshi,... Cigaba da karantawa
Labarai Tsaro ‘Yan sanda a Kano sun harbe yan ta’adda uku a Tudun WadaMukhtar Yahya UsmanApril 3, 2022 daga Mukhtar Yahya UsmanApril 3, 2022042 Rundunar ‘yan sandan Kano ta harbe masu gurkuwa da mutane 3 a karamar hukumar Tundun Wada. Wannan na kunshe cikin wata sanarwa da kakakin rundunar... Cigaba da karantawa
Labarai Tsaro Harin Jirgin kasa: Har yanzu ba a ga mutum 21-NRCMukhtar Yahya UsmanApril 3, 2022 daga Mukhtar Yahya UsmanApril 3, 2022024 Mukhtar Yahya Usman Hukumar kula da sufurin jiragen kasa ta NRC ta ce har yanzu ba a ga mutum 21 daga cikin wadan hadarin jirgin... Cigaba da karantawa
Labarai Tsaro Za a fara yiwa Jirgin kasa rakiya da Jirgin yaki-AmeachiMukhtar Yahya UsmanMarch 31, 2022 daga Mukhtar Yahya UsmanMarch 31, 2022030 Gwamnatin tarayya ta ce daga yanzu jiragen sama ne za su dinga yi wa jirgin ƙasa na Abuja zuwa Kaduna rakiya da zarar ya ci... Cigaba da karantawa
Labarai Tsaro Harin Jirgin kasa: Yadda jami’an tsaro suka gaza daukar mataki duk da bayanan sirriMukhtar Yahya UsmanMarch 31, 2022 daga Mukhtar Yahya UsmanMarch 31, 2022029 Jami’an tsaro sun gaza dakile harin da ’yan bindiga suka kai kan jirgin kasa da ya taso daga Abuja zuwa Kaduna a ranar Litinin, duk... Cigaba da karantawa
Labarai Tsaro Wani soja ya hallaka fararen hula 3 da jikkata 13 a BornoMukhtar Yahya UsmanMarch 24, 2022 daga Mukhtar Yahya UsmanMarch 24, 2022031 Mukhtar Yahya Usman Wani sojan kasar nan da ake zargin yana tu’ammali da miyagun kwoyoyi ya harbe akalla fararen hula uku har lahira kuma ya... Cigaba da karantawa
Labarai Tsaro Najeriya za ta kashe naira biliyan uku wajen kwaso ‘yan ƙasar nan daga UkraineMukhtar Yahya UsmanMarch 2, 2022 daga Mukhtar Yahya UsmanMarch 2, 2022096 Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da kashe dala miliyan takwas da rabi – fiye da naira biliyan uku – wajen aikin kwashe ‘yan ƙasar ... Cigaba da karantawa
Labarai Tsaro Rikicin Ukraine da Rasha: Mene ne ya jawo fadan?Mukhtar Yahya UsmanFebruary 24, 2022 daga Mukhtar Yahya UsmanFebruary 24, 20220116 Rikicin da ya barke tsakanin Ukraine da Rasha ya kai kololuwa cikin ‘yan shekarun nan, ya yinda yunkurin diflomsiyyar da ake yi na taimakawa wajen... Cigaba da karantawa