Saurari premier Radio
22.6 C
Kano
Sunday, September 22, 2024
Saurari Premier Radio

Ibrahim Abdullahi

spot_img

EFCC tana neman matar tsohon Gwamnan CBN da wasu mutum 3 bisa zargin almundahana

Hukumar EFCC tana neman matar tsohon Gwamnan CBN Margaret Dumbiri Emefiele da wasu mutum 3 bisa zargin almundahana. Mutum ukun su hada da Eric Ocheme...

Gwamnatin Kano za ta fara kai samame rumbunan da yan kasuwa ke boye kayan abinci

Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano ta fara wani shirin bincikar yan kasuwa dake boye kayan abinci. Shugaban...

Kungiyoyin kwadago za su tsunduma sabon yajin aiki

Kungiyoyin kwadago na NLC da TUC zasu tsunduma yajin aiki bayan da suka baiwa gwamnatin kwanaki 14 da zasu fara, kuma wa’adin zai...

Yadda mutum uku suka mutu saboda kallon wasan Najeriya da Afirka ta Kudu

Tsohon dan majalisar tarayya mai wakiltar karamar hukumar Ika a jihar Delta kuma jigo a jamiyyar APC, Cairo Ojougboh ya mutu yayin da...

Ma’aikatar harkokin wajen Najeriya ta miƙa saƙon jajentawa ga ƙasar Namibiya.

Ma’aikatar harkokin wajen Najeriya ta miƙa saƙon jajentawa ga ƙasar Namibiya,bisa rasuwar Shugaban kasar Hage Geingob da al'ummar ƙasar baki ɗaya. Sanarwar na...

bamu Aminta da matakin da Æ™asashen mu su ka É—auba – Al’ummar Mali, Niger da Burkinfaso

Ƙungiyar dake rajin kare yancin ɗan'adam da Demokraɗiyya wato CISLAC, tare da gamayyar ƙungiyoyi masu alaƙa da ita, sun yi kira da ƙungiyar...

Sama da dalibai miliyan 1.2 ne suka amfana da gyara da fadada makarantun sakandare a jihar Kano

Shirin AGILE Kano yana samun ci gaba wajen inganta ilimin yara mata masu tasowa a yankuna birni da karkara . Babban Jami’in dake kula da...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img