Saurari premier Radio
28.2 C
Kano
Monday, September 23, 2024
Saurari Premier Radio

Ibrahim Abdullahi

spot_img

Rashin kammala kwangilar gyaran ajujuwa a makarantun Kano ya tagayyara karatun dubban dalibai

Makarantun karkara da dama a jihar Kano na fuskantar mawuyacin hali, kama daga rushewar gine-gine da rashin isassun kayan aiki hadi da rashin isassun...

Kamfanin ÆŠangote ya musanta raÉ—e-raÉ—in karya farashin buhun siminti

kamfanin ÆŠangote ya musanta raÉ—e-raÉ—in da ke yawo cewa ya karya farashin buhun siminti da kashi 50.9% daga ranar 1 ga watan Oktoba. A wani...

Gwamnatin Najeriya ta fitar da jadawalin tsare-tsaren bukukuwan bikin cikar kasar nan shekaru 63

Gwamnatin tarayyar Najeriya ta fitar da jadawalin tsare-tsaren bukukuwan bikin cikar kasar nan shekaru 63 da samun ’yanci wanda zai kama ranar Lahadi 1...

Majalisar dattijai za ta tantance sabon gwamnan CBN Dr Olayemi Cardoso

Majalisar dattijai za ta tantance sabon gwamnan bankin kasa da shugaban kasa Bola Tinubu ya nada Dr Olayemi Cardoso domin tabbatar da nagartar sa...

Jamiyyar PDP ta zargi akwai ayar tambaya game da gobarar da ta tashi a ginin kotun kolin kasar nan

Jamiyyar Adawa ta PDP tayi Allah wadai da gobarar da ta tashi a wani bangare na ginin kotun kolin kasar na a safiyar jiya...

Gwamnatin Kano ta mika kwarya-kwaryan kasafin kudi na naira biliyan 58 ga Majalisar dokoki

Majalisar dokokin jihar Kano ta karbi kwarya kwaryar kasafin kudi na naira biliyan 58 daga gwamnan kano Abba Kabir Yusif. Shugaban majalisar Isma’il Falgore ne...

Kungiyar likitocin hakoran yara ta kasa ta ce kwararrun likitocin hakorin yara 84 ne kacal ake dasu a fadin kasar nan.

Kungiyar likitocin hakoran yara ta kasa ta ce kwararrun likitocin hakorin yara 84 ne kacal ake dasu a fadin kasar nan. Shugabar kungiyar ta...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img