Saurari premier Radio
30.6 C
Kano
Monday, September 23, 2024
Saurari Premier Radio

Ibrahim Abdullahi

spot_img

Dan takarar gwamnan jihar Kano na jam’iyyar APC, Dokta Nasiru Yusuf Gawuna ya ce yana kyautata zaton shi ne zaiyi nasara

Yayin da ake dakon hukucin kotun daukaka kara a safiyar yau juma’a, dan takarar gwamnan jihar Kano a jam’iyyar APC, Dokta Nasiru Yusuf Gawuna,...

Hukumar zaɓen kasar nan INEC ta sanar da ɗage karɓar sakamakon zaɓen gwamnan Bayelsa zuwa ƙarfe 12:00 na yau Litinin.

Hukumar zaɓen kasar nan INEC ta sanar da ɗage karɓar sakamakon zaɓen gwamnan Bayelsa zuwa ƙarfe 12:00 na yau Litinin. Hakan ya faru sakamakon cigaba...

Hukumar zaÉ“e INEC ta bayyana Usman Ahmad Ododo na jam’iyyar APC a matsayin wanda lashe zaÉ“en gwaman jihar Kogi.

Hukumar zaɓe INEC ta bayyana Usman Ahmad Ododo na jam'iyyar APC a matsayin wanda lashe zaɓen gwaman jihar Kogi. Babban jami'in tattara sakamakon zaɓe na...

Rundunar ’yan sandan Jihar Gombe ta samu nasarar kama wasu mutane da ake zargin yiwa wani alkalin ma’aikatansa dukan kawo wuka

Rundunar ’yan sandan Jihar Gombe ta samu nasarar kama wasu mutum 5 da ake zargi da yi wa wani alkalin wata Kotu da ma’aikatansa...

Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya sauka birnin Riyadh dake Saudiyya.

Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya sauka birnin Riyadh dake Saudiyya. Tinubu ya Isa Saudiyya, gabanin taron da ƙasar ta shirya da kasashen Afirka. Tinubu ya samu...

Kotu ta tabbatar da Simon Lalong a matsayin Sanatan filato ta Kudu

Kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja ta tabbatar da Ministan Kwadago, Simon Lalong a matsayin zababben Sanata mai wakiltar Filato ta Kudu. Idan...

Kungiyoyin kwadago na kasa NLC da TUC zasu tsunduma yajin aikin sai baba ta gani

Kungiyoyin kwadago na kasa NLC da TUC zasu tsunduma yajin aikin bai daya a fadin kasar nan ranar Talata 14 ga watan Nuwamba 2023. Shugabannin...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img