Saurari premier Radio
22.4 C
Kano
Monday, September 23, 2024
Saurari Premier Radio

Ibrahim Abdullahi

spot_img

Wasu cibiyoyin leken asiri masu zaman kansu sun ce an kai wa wani jirgin ruwan Isra’ila hari a gabar tekun Yemen na Bahar Maliya.

A halin da ake ciki kuma, wasu cibiyoyin leken asiri masu zaman kansu sun ce an kai wa wani jirgin ruwan Isra’ila hari a...

Majalisar dinkin duniya na shirin sake aiwatar da wani taron gaggawa domin duba yiwuwar kada kuri’ar amincewa da tsagaita wuta a Gaza.

Majalisar dinkin duniya na shirin sake aiwatar da wani taron gaggawa domin duba yiwuwar kada kuri’ar amincewa da tsagaita wuta a Gaza. Wannan sabon yunkuri...

Mun shirya gurfanar da gwamnatin tarayya gaban shari’a dangane da harin da sojojin tarayya suka kai kan masu bikin maulidi a Kaduna – Kungiyar...

Kungiyar lauyoyin nan ta ‘Concerned Northern Lawyers Forum’ mai rajin kare martabar arewa ta ce ta shirya gurfanar da gwamnatin tarayya gaban shari’a dangane...

Rabon dabbobi dubu biyar ga ’yan gudun hijira a garin Pulka da ke yankin karamar hukumar Gwoza – Gwamnatin Borno

Gwamnatin Borno da hadin gwiwar kungiyar raya kasashe ta majalisar dinkin duniya ta fara rabon dabbobi dubu biyar ga ’yan gudun hijira a garin...

An kama jami’an yan sanda biyu bisa zargin karbar rashawa a hannun Baturiya

Rundunar ‘yan sandan ta kasa ta sanar da kama wasu jami’anta biyu kan zargin karbar rashawa daga wata Baturiya. Wani bidiyo da ya watsu a...

Mayakan gwagwarmayar Hamas sun gwabza da sojojin mamaya na Isra’ila a tsakiyar babban birnin Gaza

Mayakan gwagwarmayar Hamas sun gwabza da sojojin mamaya na Isra'ila a tsakiyar babban birnin Gaza inda Isra'ila ke kyautata zaton akwai babban jagoran Hamas,...

Gwamnan Kano ya amince da wasu sababbin nade-nade

A halin da ake ciki kuma Gwamnan Kanon ya amince da wasu sababbin nade-nade ciki har da daukaka matsayin Sunusi Bature Dawakin Tofa daga...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img