Saurari premier Radio
23.9 C
Kano
Monday, September 23, 2024
Saurari Premier Radio

Ibrahim Abdullahi

spot_img

ECOWAS Ta Dakatar Da Jamhuriyar Nijar Daga Kungiyar

Kungiyar kasashen Afrika ta yamma ECOWAS, ta dakatar da jamhuriyar Nijar daga cikin ta tare da amince wa da juyin mulkin sojojin kasar suka...

Gwamnatin Jihar Kano Ta Amince Za Ta Biya Diyyar Naira Biliyan Uku Ga Wadanda Ta Yiwa Rusau A Masallacin Idi.

Gwamnatin jihar Kano ta amince ta biya diyyar Naira miliyan dubu 3, ga yan kasuwa da suka mallaki shaguna a filin Idi da aka...

Gwamnatin Kano Ta Tabbatar da Gano Illar Bata Tarbiyya Yara Mata a Shirin Tallafawa Ilimi Na AGILE

Biyo bayan zarge-zargen bata tarbiyya da ake yiwa shirin tallafawa ilimin yaya mata na AGILE, ma'aikatar ilimi ta jihar Kano ta gudanar da taron...

Mun samar da babura dari bakwai da talatin, domin rabawa jami’ansa kai na banga – Gwamnatin Jihar Kebbi

Gwamnatin jihar Kebbi ta samar da babura dari bakwai da talatin, domin rabawa jami'ansa kai na banga, domin su rika taimakawa jami'an tsaro wajen...

Kungiyoyin dake makarantun gaba da sakandire sun yi amanna da yadda gwamnatin tarayya ta cire jamioi, kwalejojin fasaha da na ilimi daga tsarin IPPIS

Kungiyoyin dake makarantun gaba da sakandire sun yi amanna da yadda gwamnatin tarayya ta cire jamioi, kwalejojin fasaha da na ilimi daga tsarin biyan...

Hukumar kula da aikin Hajji ta kasa NAHCON ta dakatar da rabon kujeru aikin Hajjin bana ga kamfanonin jirgin yawo 40

Hukumar kula da aikin Hajji ta kasa NAHCON ta dakatar da rabon kujeru aikin Hajjin bana ga kamfanonin jirgin yawo 40 da suka yi...

Muna aiki tare da ma’aikatar bunkasa ma’adinai a kokarinta na hada kai da bankin duniya domin samun rancen kudin da za a yi amfani...

Gwamnatin tarayya ta ce tana aiki tare da ma’aikatar bunkasa ma’adinai a kokarinta na hada kai da bankin duniya domin samun rancen kudin da...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img