Saurari premier Radio
24.8 C
Kano
Tuesday, July 23, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabarai'Yan sanda a Kano sun kama matashin da ya kashe abokinsa

‘Yan sanda a Kano sun kama matashin da ya kashe abokinsa

Date:

Mukhtar Yahya Usman

 

Rundunaryan sandan Kano ta kama wani matashi Salisu Bala da ya hallaka abokinsa Ibrahim Khalil.

 

Jami’in hulda da jama’a na Rundunar Abdullahi Haruna Kiyawa ne ya sanar da hakan yayin zantawarsa da manema labarai.

 

Kiyawa ya ce matashin ya kashe abokin nasa ne a Unguwar Kofar Mazugal da ke karamar hukumar Dala.

 

A cewarsa lamarin ya faru bayan da aka samu rashin jituwa a tsakanin abokan biyu.

 

Wannan ce ta Sanya makashi ya yiwa abokinsa dukan da jar ya rasa ransa.

 

Kiyawa ya ce tuni suka kama matashi da ya aikata laifin domin gurfanar da shi a gaban Kotu.

Latest stories

246943801721751646

246943801721751646

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA AMURKA.

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA...

Related stories

246943801721751646

246943801721751646

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA AMURKA.

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA...