Saurari premier Radio
40.5 C
Kano
Sunday, May 19, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabarai'Yan bindiga sunyi barazanar sa ce Buhari

‘Yan bindiga sunyi barazanar sa ce Buhari

Date:

Mukhtar Yahya Usman

WaniSabon bidiyo da yan ta’adda suka wallafa ya nuna yadda suka yi barazanar sace shuganan kasa Muhammadu Buhari.

Haka kuma ta cikin bidiyo dai Yan ta’addar sunyi barazanar sa ce gwaman Kaduna Nasir El-Rufa’i.

Wannan barazana dai na zuwa ne makonni bayan da wasu ’yan ta’adda suka kai hari kan tawagar motocin shugaban Kasa a yayin da suke kan hanyar zuwa garin Daura a Jihar Katsina.

A cikin bidiyon, ’yan ta’addan sun kuma yi bugun kirjin cewa za su ruguza kasar nan, sannan za su kashe wasu daga cikin fasinjojin da ke hannunsu su kuma sayar da sauran.

Latest stories

Atiku yace lokaci ya yi da za a yanke shawarar ko zai kara tsayawa takarar shugaban kasa

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, yace magoya bayan...

Related stories

Atiku yace lokaci ya yi da za a yanke shawarar ko zai kara tsayawa takarar shugaban kasa

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, yace magoya bayan...