Majalisar Ɗinkin Duniya ce ta ware ranar domin girmama ma’aikatan jinƙai da kuma tunawa da waɗanda suka rasa rayukansu yayin aikin taimakon al’umma
Ranar na jawo hankalin Duniya kan mutanen da ke cikin yaƙi, rikice-rikice, yunwa, bala’o’i, gudun hijira da sauran matsaloli, tare da nuna muhimmancin taimakon jinƙai.q
Shin wacce hanya Najeriya ke bi wajen kula da waɗanda rikice-rikice da bala’o’i suka raba da muhallansu?
