Saurari premier Radio
23.4 C
Kano
Sunday, September 8, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiUwar gidan shugaban kasan Najeriya Oluremi Tinubu ta bada tallafin...

Uwar gidan shugaban kasan Najeriya Oluremi Tinubu ta bada tallafin karatu ga kimanin Daliban najeriya

Date:

Uwar gidan shugaban kasan Najeriya Oluremi Tinubu ta bada tallafin karatu ga kimanin Daliban najeriya 46 dake daukacin makarantun dake fadin kasar nan

Mrs Oluremi Tinubu ta bayyana cewa wannan tallafin, sawun farko ne, a kokarinta na ganin ta inganta harkokin ilimi a fadin kasarnan

Matan shugaban kasar tace zata cigaba da tabbatar da ganin bangaren ilimin ya cigaba da samun kulawar data kamata ta la’akari da muhimmancinsa ga cigaban kasa

Latest stories

Mai magana da yawun Tinubu ya ajiye muƙaminsa

Mai bai wa shugaban kasa shawara na musamman kan...

Related stories

Mai magana da yawun Tinubu ya ajiye muƙaminsa

Mai bai wa shugaban kasa shawara na musamman kan...