33.9 C
Kano
Sunday, June 4, 2023
HomeLabaraiSai bayan na zama shugaban kasa sannan matasa za su karba-Tinibu

Sai bayan na zama shugaban kasa sannan matasa za su karba-Tinibu

Date:

Related stories

Maniyyata 17,000 ne suka bar Najeriya zuwa kasa maitsarki-NAHCON

Bayan kwashe kwanaki bakwai da fara jigilar alhazan Najeriya...

Tsohon gwamnan Legas kuma jagoran jam’iyyar APC  Bola Ahmed Tinubu ya faɗawa matasan ƙasar nan cewa za su yi shugabancin ƙasa amma sai bayan ya yi.

Tinibu ya faɗi haka ne a ziyarar da ya kai wa Alaafin na Oyo Lamidi Adeyemi, a ranar Lahadi.

“Kun toshe wa magabatanku dama tun kafin ku zama shugaban ƙasa, idan kun zama shugaban ƙasa fa, za ku kore mu ne a gari?”

“Sai kun tsufa za ku zama shugaban ƙasa, kuma sai na riga zama shugaban ƙasa,” in ji Tinubu.

Matasa a Najeriya sun daɗe suna fafutikar ganin sun kai ga madafan iko, da samun muƙaman siyasa.

Latest stories