27.9 C
Kano
Sunday, June 4, 2023
HomeLabaraiNNPP ta zabi Doguwa a matsayin sabon shugaban Jam'iyyar

NNPP ta zabi Doguwa a matsayin sabon shugaban Jam’iyyar

Date:

Related stories

Maniyyata 17,000 ne suka bar Najeriya zuwa kasa maitsarki-NAHCON

Bayan kwashe kwanaki bakwai da fara jigilar alhazan Najeriya...

Jam’iyyar NNPP ta zabi Umar Haruna Doguwa a matsayin sabon shugaban Jam’iyyar a Kano.

Wannan ya biyo bayan zaben da Jam’iyyar ta gudanar yau Litinin a nan Kano.

Haka kuma an zabi Hamisu Sani Ali a matsayin sakataren Jam’iyyar yayin da Hamza Durba ya zama mataimakin sakatare.

Sai kuma Dr Aliyu Isa Aliyu a matsayin sakataren kudi, da Abubakar Isa Bechi a matsayin mataimakin sakataren kudi.

Haka kuma an zabi wasu mutane a mukamai daban daban.

Latest stories