Saurari premier Radio
23.4 C
Kano
Sunday, September 8, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiMummunar girgizar kasar da aka yi a Maroko ranar Juma’ar da ta...

Mummunar girgizar kasar da aka yi a Maroko ranar Juma’ar da ta gabata ta shafi yara kimanin 100,000, a cewar Hukumar Kula da Yara ta Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) ranar Litinin.

Date:

Mummunar girgizar kasar da aka yi a Maroko ranar Juma’ar da ta gabata ta shafi yara kimanin 100,000, a cewar Hukumar Kula da Yara ta Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) ranar Litinin.
Ko da yake UNICEF ba ta san takamaimai adadin yaran da suka mutu ba da kuma wadanda suka jikkata, sabbin alkaluma daga shekarar 2022 sun nuna cewa yara su ne kashi daya bisa uku na yawan ‘yan kasar Maroko,” a cewar sanarwar da Hukumar ta fitar.
Girgizar kasar mai karfin maki 6.8 ta shafi yara fiye da 300,000 a Marrakech da yankin Manyan Tsaunukan Atlas, in ji kididdigar Majalisar Dinkin Duniya.
Fiye da mutum 2,800 ne suka mutu, ciki har da kananan yara, sannan dubbai suka jikkata, a cewar Ma’aikatar Cikin Gida ta kasar.
Hukumomi na fargaba adadin ka iya karuwa

Latest stories

Mai magana da yawun Tinubu ya ajiye muƙaminsa

Mai bai wa shugaban kasa shawara na musamman kan...

Related stories

Mai magana da yawun Tinubu ya ajiye muƙaminsa

Mai bai wa shugaban kasa shawara na musamman kan...