Saurari premier Radio
32.9 C
Kano
Friday, June 14, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiDa Dumi-dumiMajalisar dokokin Kano ta dakatar da shugaban karamar hukumar Gwale Khalid Ishaq...

Majalisar dokokin Kano ta dakatar da shugaban karamar hukumar Gwale Khalid Ishaq Diso tsahon watanni 3

Date:

Majalisar dokokin Kano ta dakatar da shugaban karamar hukumar Gwale Khalid Ishaq Diso tsahon watanni 3

Majalisar ta same shi da laifin sayar da guraren gwamnati ba bisa ka’ida ba da rashin gudanar da aiki da majalisar kansilolin karamar hukumar da sauran laifuka.

Sannan majalisar ta amince da maye gurbinsa da mataimakin sa Bashir Kassim har sai an kammala bincike

Latest stories

Related stories