Saurari premier Radio
39.9 C
Kano
Wednesday, April 10, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiLayin lantarki ya kara sauka a Najeriya karo na 7 cikin 2022.

Layin lantarki ya kara sauka a Najeriya karo na 7 cikin 2022.

Date:

Karibullah Abdulhamid Namadobi

 

Kafin daukewar lantarkin dai akwai megawatt 3,712 da aka samar daga kamfanoni 21 na rarraba wutar lantarki, sai dai a lokacin da lamarin ya faru babu ko kwalli 1 na megawatt.

 

Acewar Dailytrust lamarin ya faru ne da misalin karfi 10 da minti 51 na safiyar yau litinin.

 

Bayanai sunce har zuwa karfe 12 na yau babu wutar lantarkin kuma wannan ne karo na 7 da layin lantarki ke sauka gaba daya a kasar nan cikin shekarar 2022.

 

Tuni dai kamfanin KEDCO dake raba lantarki a jihohin Kano Katsina da Jigawa ya fitar da sanarwar rarrashin abokan huldarsa sakamakon matsalar da aka samu ta saukar layin lantarkin a kasa baki daya.

Latest stories

Gov. Yusuf Clashes with Ganduje over Governance Failure Accusations

Karibu Abdulhamid Kano State Governor, Alhaji Abba Kabir Yusuf, and...

Related stories